Gimbiya Aisha bint Hussein

Gimbiya Aisha bint Hussein
Rayuwa
Haihuwa Amman, 23 ga Afirilu, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Jordan
Ƴan uwa
Mahaifi Hussein I of Jordan
Mahaifiya Princess Muna Al-Hussein
Abokiyar zama Zeid Sa'adedine Juma (en) Fassara
Edward Banayoti (en) Fassara  (2016 -  2016)
Ahali Princess Alia bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Abdullah na biyu na Jordan, Prince Feisal bin Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Princess Zein bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Princess Haya bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Prince Ali bin Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Abir Muhaisen (en) Fassara, Hamza bin Husain, Prince Hashem bin Al-Hussein of Jordan (en) Fassara, Princess Iman bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara da Princess Raiyah bint Al-Hussein of Jordan (en) Fassara
Yare Hashemites (en) Fassara
Karatu
Makaranta Royal Military Academy Sandhurst (en) Fassara
Pembroke College (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya
Kyaututtuka

Gimbiya Aisha bint Al Hussein (Larabci: الأميرة عائشة بنت الحسين) (an haife ta 23 Afrilu 1968) 'yar'uwar Sarki Abdullah II na Jordan ce kuma tagwaye ce ga gimbiya Zein. Iyayenta sune Sarki Hussein da Gimbiya Muna

An haifi Aisha a ranar 23 ga watan Afrilu shekara ta 1968 a asibitin Falasdinu da ke Amman, Ta kammala karatu ta a tsawon shekara takwas a kasar Jordan, a Makarantar al'umma dake kasar Amurka (A cikin aji ɗaya da 'yar'uwarta Zein, kusan duk lokacin day) Ta koma Amurka don ci gaba da karatunta na tsawon shekaru goma. Ta halarci Makarantar Potomac (McLean, Virginia) , a McLean, VA, ta hanyar aji na 8. Ta kammala karatu daga Makarantar Dana Hall a Wellesley, Massachusetts, a shekarar 1986. Daga nan sai ta halarci Royal Military Academy Sandhurst a Ƙasar Ingila, ta kammala karatun horar da jami'in a shekarar 1987.[1] Daga nan ta kammala digiri na farko a Tarihin Gabas ta Tsakiya na zamani da Siyasa daga Kwalejin Pembroke, Oxford . A watan Yunin shekara ta alif dubu biyu da goma 2010 ta kammala digiri na Master a fanin of Arts a Nazarin Tsaro na Dabarun a Kwalejin Harkokin Tsaro na Duniya (CISA), a Jami'ar Tsaro ta Kasa, Washington DC, Amurka.

  1. "Aisha de Jordanie : A 47 ans, la princesse s'est remariée !".

Developed by StudentB